Mattiyu 19:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ya amsa ya ce, “Ashe, ba ku taɓa karantawa ba, cewa, wanda ya halicce su tun farko, dā ma ya yi su, namiji da tamata?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ya amsa ya ce, “Ba ku taɓa karantawa ba ne cewa, a farkon halitta, Mahalicci ‘ya yi su namiji da ta mace,’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |