Mattiyu 19:24 - Littafi Mai Tsarki24 Har wa yau ina gaya muku, zai fiye wa raƙumi sauƙi ya bi ta kafar allura, da mai arziki ya shiga Mulkin Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Har wa yau ina gaya muku, zai fi sauƙi raƙumi yă shiga ta kafar allura, da mai arziki yă shiga mulkin Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |