Mattiyu 19:13 - Littafi Mai Tsarki13 Sa'an nan aka kawo masa yara ƙanana domin ya ɗora musu hannu, ya yi musu addu'a, amma almajiran suka kwaɓe su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Sa’an nan aka kawo yara ƙanana wurin Yesu don yă ɗibiya musu hannuwansa, yă kuma yi musu addu’a. Amma almajirai suka tsawata wa waɗanda suka kawo su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |