Mattiyu 18:29 - Littafi Mai Tsarki29 Sai abokin bautarsa ya faɗi a gabansa, ya yi ta roƙonsa ya ce, ‘Ka yi mini haƙuri, ai, zan biya ka.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 “Wannan abokin bautarsa ya durƙusa ya roƙe shi, ‘Ka yi mini haƙuri, zan biya ka.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |