Mattiyu 18:10 - Littafi Mai Tsarki10 “Ku dai lura, kada ku raina ɗaya daga cikin waɗannan 'yan yara. Ina gaya muku, mala'ikunsu a Sama kullum suna duban fuskar Ubana da yake cikin Sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 “Ku lura, kada ku rena ɗaya daga cikin waɗannan ƙanana. Gama ina faɗa muku mala’ikunsu a sama kullum suna duban fuskar Ubana da yake cikin sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |