Mattiyu 16:28 - Littafi Mai Tsarki28 Hakika, ina gaya muku, akwai waɗansu tsaitsaye a nan da ba za su mutu ba, sai sun ga Ɗan Mutum yana zuwa cikin Mulkinsa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 “Gaskiya nake gaya muku, akwai waɗansu da suke tsaitsaye a nan da ba za su mutu ba sai sun ga Ɗan Mutum yana zuwa cikin mulkinsa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |