Mattiyu 16:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ina dai gaya maka, kai ne Bitrus, a kan dutsen nan ne zan gina ikilisiyata, wadda ikon Hades ba zai rinjaye ta ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ina kuwa gaya maka, kai ne Bitrus, a kan wannan dutse zan gina ikkilisiyata, kuma ƙofofin Hades ba za su rinjaye ta ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |