Mattiyu 15:28 - Littafi Mai Tsarki28 Sai Yesu ya amsa mata ya ce, “Kai, uwargida, bangaskiyarki da yawa take! Yă zamar miki yadda kike so.” Nan take 'ya tata ta warke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Sa’an nan Yesu ya amsa ya ce, “Mace, kina da bangaskiya mai yawa! An biya miki bukatarki.” ’Yarta kuwa ta warke nan take. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |