Mattiyu 15:19 - Littafi Mai Tsarki19 Don daga zuci mugayen tunani suke fitowa, kamar su kisankai, da zina, da fasikanci, da sata, da shaidar zur, da yanke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Gama daga zuciya ne mugayen tunani, kisankai, zina, fasikanci, sata, shaidar ƙarya, ɓatan suna, suka fitowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |