15 Amma Bitrus ya ce masa, “A yi mana fassarar misalin nan.”
15 Bitrus ya ce, “Ka bayyana mana wannan misali.”
Sai ya bar taron, ya shiga gida. Almajiransa kuma suka zo gare shi, suka ce, “Ka fassara mana misalin nan na ciyawa a gonar.”
Sai almajiransa suka ce, “Yauwa! Yanzu ne fa kake magana a sarari, ba da misali ba!
Bayan rabuwarsa da taron, da ya shiga gida, almajiransa suka tambaye shi ma'anar misalin.
Ba ya faɗa musu kome sai da misali, amma a keɓe yakan bayyana wa almajiransa kome.
“To, ga ma'anar misalin mai shukar nan.
Yesu ya ce, “Ku ma, ashe, har yanzu ba ku fahimta?