Mattiyu 13:35 - Littafi Mai Tsarki35 Wannan kuwa domin a cika faɗar Annabi Ishaya ne cewa, “Zan yi magana da misalai, Zan sanar da abin da yake ɓoye tun farkon duniya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 Ta haka aka cika abin da aka faɗa ta wurin annabi cewa, “Zan buɗe bakina da misalai, zan faɗi abubuwan da suke ɓoye tun halittar duniya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |