Mattiyu 13:34 - Littafi Mai Tsarki34 Yesu ya gaya wa taro duk waɗannan abubuwa da misalai. Ba ya faɗa musu kome sai da misali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Yesu ya faɗa wa taron dukan waɗannan abubuwa cikin misalai; bai faɗa musu kome ba, sai tare da yin amfani da misalai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |