Mattiyu 13:2 - Littafi Mai Tsarki2 Taro masu yawan gaske suka haɗu a wurinsa, har ya kai shi ga shiga jirgi, ya zauna. Duk taron kuwa suka tsaya a bakin gaci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Taron mutane mai yawan gaske suka taru kewaye da shi har ya kai sai da ya shiga jirgin ruwa ya zauna, yayinda dukan mutane suka tsaya a gaci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |