Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Mattiyu 13:10 - Littafi Mai Tsarki

10 Sai almajiran suka zo, suka ce masa, “Me ya sa kake musu magana da misalai?”

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

10 Almajiran suka zo wurinsa suka tambaye shi, “Me ya sa kake wa mutane magana da misalai?”

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Mattiyu 13:10
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Da suka kaɗaita, masu binsa da su sha biyun nan suka tambaye shi ma'anar misalan.


Sai ya gaggaya musu abubuwa da yawa da misalai, ya ce, “Wani mai shuka ya je shuka.


Ya amsa musu ya ce, “Ku kam, an yarda muku ku san asiran Mulkin Sama, amma su ba a ba su ba.


Almajiransa suka tambaye shi ma'anar misalin.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ