Mattiyu 10:22 - Littafi Mai Tsarki22 Kowa kuma zai ƙi ku saboda sunana. Amma duk wanda ya jure har ƙarshe, zai cetu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Dukan mutane za su ƙi ku saboda ni, amma wanda ya jure har ƙarshe zai sami ceto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |