Mattiyu 1:21 - Littafi Mai Tsarki21 Za ta haifi ɗa, za ka kuma sa masa suna Yesu, domin shi ne zai ceci mutanensa daga zunubansu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Za tă haifi ɗa, za ka kuma sa masa suna Yesu, gama shi ne zai ceci mutanensa daga zunubansu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |