Markus 9:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sai ga wani gajimare ya zo ya rufe su, aka kuma ji wata murya daga cikin gajimaren, ta ce, “Wannan shi ne Ɗana ƙaunataccena. Ku saurare shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Sai wani girgije ya bayyana, ya rufe su, wata murya kuma ta fito daga girgijen, ta ce, “Wannan Ɗana ne, wanda nake ƙauna, ku saurare shi!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |