Markus 9:31 - Littafi Mai Tsarki31 domin yana koya wa almajiransa ne, yana ce musu, “Za a ba da Ɗan Mutum ga mutane, za su kuwa kashe shi, sa'ad da aka kashe shi kuma, bayan kwana uku zai tashi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 gama yana koya wa almajiransa. Ya ce musu, “Za a ci amanar Ɗan Mutum, a ba da shi ga hannun mutane. Za su kashe shi, bayan kwana uku kuma zai tashi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |