Markus 9:22 - Littafi Mai Tsarki22 Ya kuwa sha jefa shi a wuta da ruwa, don ya hallaka shi. Amma in za ka iya yin wani abu, ka ji tausayinmu ka taimake mu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Ya sha jefa shi cikin wuta, ko ruwa don yă kashe shi. Amma in za ka iya yin wani abu, ka ji tausayinmu ka taimake mu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |