Markus 9:20 - Littafi Mai Tsarki20 Suka kawo masa yaron. Da aljanin ya gan shi, nan da nan sai ya buge yaron, jikinsa na rawa, ya fāɗi yana ta birgima, bakinsa na kumfa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Sai suka kawo shi. Da ruhun ya ga Yesu, nan da nan sai ya buge yaron da farfaɗiya. Ya fāɗi a ƙasa, yana birgima, bakinsa yana kumfa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |