Markus 9:14 - Littafi Mai Tsarki14 To, da suka komo wurin almajiran, sai suka ga babban taro ya kewaye su, malaman Attaura kuma na muhawara da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Da suka dawo wurin sauran almajiran, sai suka ga babban taro kewaye da su, malaman dokoki suna gardama da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |