Markus 9:13 - Littafi Mai Tsarki13 Amma ina gaya muku, Iliya ya riga ya zo, sun kuma yi masa abin da suka ga dama, yadda labarinsa yake a rubuce.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Amma ina faɗa muku, Iliya ya riga ya zo, kuma suka yi duk abin da suka ga dama da shi, kamar yadda aka rubuta game da shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |