30 Sai ya kwaɓe su kada su gaya wa kowa labarinsa.
30 Yesu ya gargaɗe su kada su gaya wa kowa kome a kansa.
Sai ya kwaɓe su gaya matuƙa kada su gaya wa kowa wannan magana.
Sai ya kwaɓi almajiransa ƙwarai kada su gaya wa kowa shi ne Almasihu.
Suna cikin gangarowa daga dutsen, sai ya kwaɓe su kada su gaya wa kowa abin da suka gani, sai bayan Ɗan Mutum ya tashi daga matattu.
Sai Yesu ya sallame shi ya koma gida, ya ce, “Ko ƙauyen ma kada ka shiga.”
Yesu ya kwaɓe su kada su faɗa wa kowa, amma ƙara yawan kwaɓonsu ƙara yawan yaɗa labarin.
Sai Yesu ya ce masa, “Ka kula fa, kada ka gaya wa kowa kome. Sai dai ka je wurin firist ya gan ka, ka kuma yi sadaka domin tabbatarwa a gare su, kamar yadda Musa ya umarta.”