Markus 8:22 - Littafi Mai Tsarki22 Suka iso Betsaida. Aka kawo masa wani makaho, aka roƙe shi ya taɓa shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Suka iso Betsaida, sai waɗansu mutane suka kawo wani makaho, suka roƙi Yesu yă taɓa shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |