Markus 8:20 - Littafi Mai Tsarki20 “To, gurasa bakwai da na gutsuttsura wa mutum dubu huɗu fa? Manyan kwanduna nawa kuka ɗauka cike da gutsattsarin?” Suka ce masa, “Bakwai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 “Da na kuma kakkarya burodin nan bakwai wa mutum dubu huɗu, kwanduna nawa kuka kwashe cike da gutsattsarin?” Suka ce, “Bakwai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |