Markus 8:11 - Littafi Mai Tsarki11 Farisiyawa suka zo suka fara muhawara da shi, suna nema ya nuna musu wata alama daga sama, don su gwada shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Farisiyawa suka zo suka fara yin wa Yesu tambayoyi. Don su gwada shi, sai suka nemi yă nuna musu wata alama daga sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |