Markus 7:6 - Littafi Mai Tsarki6 Sai ya ce musu, “Daidai ne Ishaya ya yi annabci a kanku, munafukai! Yadda yake a rubuce cewa, “ ‘Al'umman nan a baka kawai suke girmama ni, Amma a zuci nesa suke da ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ya amsa ya ce, “Daidai ne Ishaya ya yi annabci game da ku munafukai; kamar yadda yake a rubuce cewa, “ ‘Waɗannan mutane da baki suke girmama ni, amma zukatansu sun yi nesa da ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |