Markus 7:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai Farisiyawa da malaman Attaura suka tambaye shi, “Don me almajiranka ba sa bin al'adun shugabanni, sai su riƙa cin abinci da hannuwa marasa tsarki?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Saboda haka, Farisiyawa da malaman dokoki suka tambayi Yesu, suka ce, “Don me almajiranka ba sa bin al’adun dattawa, a maimakon haka suna cin abinci da hannuwa marasa tsabta?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |