Markus 7:32 - Littafi Mai Tsarki32 Suka kawo masa wani kurma mai i'ina, suka roƙe shi ya ɗora masa hannu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 A can ne waɗansu mutane suka kawo masa wani kurma, wanda da ƙyar yake magana. Sai suka roƙe shi yă ɗibiya hannunsa a kan mutumin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |