Markus 7:31 - Littafi Mai Tsarki31 Sai ya komo daga wajen Taya, ya bi ta Sidon ya je Tekun Galili ta Dikafolis. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Sai Yesu ya bar wajajen Taya, ya bi ta Sidon har zuwa Tekun Galili da kuma cikin yankin Dekafolis. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |