Markus 7:25 - Littafi Mai Tsarki25 Nan da nan sai wata mace, wadda 'ya tata ƙarama take da baƙin aljan ta ji labarinsa, ta zo ta fāɗi a gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Da jin labarinsa, sai wata mace wadda ƙaramar diyarta tana da mugun ruhu, ta zo ta durƙusa a gabansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |