Markus 7:24 - Littafi Mai Tsarki24 Daga nan kuma ya tashi ya tafi wajajen Taya da Sidon. Ya shiga wani gida, bai kuwa so kowa ya sani ba, amma ba ya ɓoyuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Sai Yesu ya bar wurin, ya kuma tafi wajajen Taya. Ya shiga wani gida, bai kuwa so kowa yă sani ba. Duk da haka, bai iya ɓoye kasancewarsa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |