Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Markus 7:17 - Littafi Mai Tsarki

17 Bayan rabuwarsa da taron, da ya shiga gida, almajiransa suka tambaye shi ma'anar misalin.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

17 Bayan ya bar taron, ya shiga gida, sai almajiransa suka tambaye shi ma’anar wannan misali.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Markus 7:17
10 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Amma Bitrus ya ce masa, “A yi mana fassarar misalin nan.”


Sai ya bar taron, ya shiga gida. Almajiransa kuma suka zo gare shi, suka ce, “Ka fassara mana misalin nan na ciyawa a gonar.”


Da Yesu ya shiga gida, almajiransa suka tambaye shi a keɓe suka ce, “Me ya sa mu muka kasa fitar da shi?”


Ba ya faɗa musu kome sai da misali, amma a keɓe yakan bayyana wa almajiransa kome.


Da suka kaɗaita, masu binsa da su sha biyun nan suka tambaye shi ma'anar misalan.


Sai almajiran suka zo, suka ce masa, “Me ya sa kake musu magana da misalai?”


Bayan 'yan kwanaki, da ya sāke komowa Kafarnahum, sai aka ji labari yana gida.


Taron kuwa ya sāke haɗuwa har ya hana su cin abinci.


Ya ce musu, “Ashe, ku ma ba ku da fahimta ne? Ashe, ba ku gane ba, kome ya shiga mutum daga waje, ba yadda zai ƙazanta shi,


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ