53 Da suka haye, suka isa ƙasar Janisarata, suka ɗaure jirgin a gaɓa.
53 Da suka haye, sai suka sauka a Gennesaret, suka daure jirgin a ƙugiya.
Wata rana taro suna matsarsa domin su ji Maganar Allah, shi kuwa yana tsaye a bakin Tekun Janisarata,
Da fitarsu daga jirgin sai mutane suka shaida shi.