Markus 6:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sai Yesu ya ce musu, “Ai, annabi ba ya rasa girma sai dai a garinsu, da cikin 'yan'uwansa, da kuma gidansu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Yesu ya ce musu, “Sai a garinsa kaɗai, da kuma cikin ’yan’uwansa, da cikin gidansa ne, annabi ba shi da daraja.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |