Markus 5:5 - Littafi Mai Tsarki5 Kullum kuwa dare da rana yana cikin makabarta, da kan duwatsu, yana ta ihu, yana kukkuje jikinsa da duwatsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Dare da rana, sai yă dinga kuka yana ƙuƙƙuje jikinsa da duwatsu a cikin kaburbura da kan tuddai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |