Markus 5:39 - Littafi Mai Tsarki39 Da kuma ya shiga, ya ce musu, “Don me kuke hayaniya kuna kuka haka? Ai, yarinyar ba matacciya take ba, barci take yi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Sai ya shiga ciki, ya ce musu, “Mene ne dalilin wannan hayaniya da kuka? Yarinyar ba mutuwa ne ta yi ba, barci take yi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |