Markus 5:26 - Littafi Mai Tsarki26 ta kuma sha wahala da gaske a hannun masu magani da yawa, har ta ɓad da duk abin da take da shi, amma duk a banza, sai ma gaba-gaba cutar take yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Ta kuma sha wahala ƙwarai a hannun likitoci da yawa, har ta kashe duk abin da take da shi, amma maimakon samun sauƙi, sai ciwon ya ƙara muni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |