Markus 5:23 - Littafi Mai Tsarki23 ya roƙe shi da gaske, yana cewa, “'Yata ƙaramar tana bakin mutuwa. Idan dai a ce ka zo ka ɗora mata hannu, sai ta warke ta rayu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 ya roƙe shi da gaske ya ce, “Ƙaramar diyata tana bakin mutuwa. In ka yarda, ka zo ka ɗibiya hannunka a kanta, domin ta warke, ta kuma rayu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |