Markus 5:19 - Littafi Mai Tsarki19 Amma Yesu bai yardar masa ba, ya ce masa, “Tafi gida wurin 'yan'uwanka, ka faɗa musu irin manyan abubuwan da Ubangiji ya yi maka, da kuma yadda ya ji tausayinka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Yesu bai yardar masa ba, amma ya ce, “Ka tafi gida wurin iyalinka, ka gaya musu babban alherin da Ubangiji ya yi maka, da yadda ya yi maka jinƙai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |