Markus 5:18 - Littafi Mai Tsarki18 Yana shiga jirgi ke nan, sai mai aljannun nan a dā ya roƙe shi izinin zama a gunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Yesu yana kan shiga cikin jirgin ruwa ke nan, sai mutumin da dā yake da aljanun ya roƙa yă bi shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |