Markus 5:14 - Littafi Mai Tsarki14 Daga nan sai 'yan kiwon aladen suka gudu, suka ba da labari birni da ƙauye. Jama'a suka zo su ga abin da ya auku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Masu kiwon aladun kuwa suka ruga da gudu zuwa cikin gari da ƙauyuka, suka ba da wannan labari. Sai mutanen suka fito, domin su ga abin da ya faru. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |