Markus 4:7 - Littafi Mai Tsarki7 Waɗansu kuma suka faɗa cikin ƙaya, sai ƙayar ta tashi ta sarƙe su, ba su yi tsaba ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Waɗansu irin suka fāɗi a cikin ƙaya. Da suka yi girma sai ƙaya suka shaƙe su, har ya sa ba su yi ƙwaya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |