Markus 4:32 - Littafi Mai Tsarki32 duk da haka in an shuka ta, sai ta girma ta fi duk sauran ganye, ta yi manyan rassa, har tsuntsaye su iya sauka a inuwarta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Duk da haka, in aka shuka ƙwayar, sai tă yi girma, tă zama mafi girma a itatuwan lambu. Har itacen yă kasance da manyan rassa, inda tsuntsayen sararin sama sukan iya huta a inuwarsa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |