Markus 4:25 - Littafi Mai Tsarki25 Domin mai abu akan ƙara wa. Marar abu kuwa, ko ɗan abin da yake da shi ma, sai an karɓe masa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Duk wanda yake da shi, za a ƙara masa, duk wanda kuma ba shi da shi, ko abin da yake da shi ma, za a karɓe daga gare shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |