Markus 4:22 - Littafi Mai Tsarki22 Ba abin da yake ɓoye, sai domin a bayyana shi a gaba. Ba kuma wani abin da yake asiri, sai domin a bayyana shi a gaba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Duk abin da yake a ɓoye, dole za a fallasa shi. Duk abin da kuma yake a rufe, dole za a fitar da shi a fili. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |