Markus 4:19 - Littafi Mai Tsarki19 amma taraddadin duniya, da jarabar dukiya, da kuma kwaɗayin waɗansu abubuwa, sukan shiga su sarƙe Maganar, har ta zama marar amfani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 amma damuwar wannan duniya, da son dukiya, da kuma kwaɗayin waɗansu abubuwa, sukan shiga, su shaƙe maganar, har su mai da ita marar amfani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |