Markus 4:17 - Littafi Mai Tsarki17 Su kam, ba su da tushe, rashin ƙarƙo gare su, har in wani ƙunci ko tsanani ya faru domin wannan Magana, nan da nan sai su yi tuntuɓe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Amma da yake ba su da saiwa, ba sa daɗewa. Da wahala ko tsanani ya tashi saboda maganar, nan da nan, sai su ja da baya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |