Markus 4:16 - Littafi Mai Tsarki16 Haka kuma waɗanda aka shuka a wuri mai duwatsu, su ne waɗanda da zarar sun ji Maganar sai su karɓa da farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Waɗansu suna kama da irin da aka shuka a wurare masu duwatsu, sukan ji maganar Allah, sukan kuma karɓe ta nan da nan da farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |