Markus 3:8 - Littafi Mai Tsarki8 da Urushalima, da ƙasar Edom, da hayin Kogin Urdun, da kuma wajen Taya da Sidon, babban taro ya zo wurinsa, don sun ji labarin duk abin da yake yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Mutane da yawa daga Yahudiya, da Urushalima, da Edom, da kuma yankunan da suke ƙetaren Urdun, da kewayen Taya, da Sidon suka zo wurinsa, don sun ji dukan abubuwan da yake yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |